Ana SayfaMealler › M.Gumi
MG

M.Gumi

M.Gumi
M.Gumi meali ile okumaya başla
Kafirun 1 / 6
1
Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
M.Gumi 109:1
2
Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba.
M.Gumi 109:2
3
Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba.
M.Gumi 109:3
4
Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba.
M.Gumi 109:4
5
Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba.
M.Gumi 109:5
6
Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni.
M.Gumi 109:6
Kafirun suresi tamamlandı